Headlines

BUK ta dakatar da ɗaukar karatu saboda zanga-zanga

BUK ta dakatar da ɗaukar karatu saboda zanga-zanga

Jami’ar ta ɗauki matakin sakamakon yadda zanga-zangar ta rikiɗe zuwa tashe-tashen hankula. ...

Rasha ta nesanta kanta da zanga-zangar Najeriya

Rasha ta nesanta kanta da zanga-zangar Najeriya

Ƙasar ta ce ba ta hannu a zanga-zangar da ake yi a Najeriya. ...

Zanga-zanga: Gwamnatin Bauchi ta sanya dokar hana fita a Azare

Zanga-zanga: Gwamnatin Bauchi ta sanya dokar hana fita a Azare

Wannan na zuwa ne bayan da ɓata gari suka fara fasa shagunan mutane a yankin. ...

Masu zanga-zanga da tutar Rasha sun fasa banki a Kaduna

Masu zanga-zanga da tutar Rasha sun fasa banki a Kaduna

Ɓata garin sun lalata motoci da dukiyoyin ma’aikatan bankin. ...

Zanga-zanga: Tinubu ya gana da shugabannin tsaro a Aso Rock

Zanga-zanga: Tinubu ya gana da shugabannin tsaro a Aso Rock

Wannan dai na zuwa ne bayan jawabin da Tinubu ya yi wa ‘yan ƙasar a ranar Lahadi. ...