An kashe mutum 11 da jikkata wasu 29 a bikin Yahudawa a Ostireliya
’Yan bindiga sun bude wuta a yayin da dubban jama’a suka taru a bakin teku domin halartar wani bikin fara shagulgulan Yahudawa na Hanukkah. ...
’Yan bindiga sun bude wuta a yayin da dubban jama’a suka taru a bakin teku domin halartar wani bikin fara shagulgulan Yahudawa na Hanukkah. ...
Ɗan siyasar ya ce akwai sakaci kan yadda gwamnati ke tafiyar da sha’anin tsaro a ƙasar nan. ...
A yanzu da lokacin ranin ya zagayo, wasu manoma a jihohin Sakkwato da Yobe da Katsina sun bayyana fargaba kan yadda za ta kasance a wannan karon. ...
Laftanar-Janar Shaibu ya bayyana cewa buɗe cibiyoyin horas da sabbin kuratan sojoji (Depot) a jihohin Kudu zai ƙara ƙarfin rundunar wajen karɓar sabbi ...
Yunƙurin tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, na kafa wata rundunar tsaro mai kama da Hisbah ya jawo ce-ce-ku-ce a faɗin jihar ...