Headlines

Dalilin da ya sa muka ziyarci Obasanjo — Turaki

Dalilin da ya sa muka ziyarci Obasanjo — Turaki

Sabon shugaban ya ce jam’iyyar PDP ta shirya tsaf don tunkarar babban zaɓen 2027. ...

EFCC na ƙoƙarin daƙile muradin Malami na yin takarar gwamna — ADC

EFCC na ƙoƙarin daƙile muradin Malami na yin takarar gwamna — ADC

Jam’iyyar ta yi kira da EFCC ta saki Malami tare da gargaɗin duk wani yunƙuri da zai hana shi yin takara. ...

Sojoji sun daƙile harin ’yan ta’adda a Borno

Sojoji sun daƙile harin ’yan ta’adda a Borno

Rundunar ta daƙile harin tare da tsaurara tsaro a yankin. ...

’Yan sanda sun ba da tabbacin isasshen tsaro a zaɓen ƙananan hukumomin Borno

’Yan sanda sun ba da tabbacin isasshen tsaro a zaɓen ƙananan hukumomin Borno

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Borno ta yi kira ga jama’a da su fito cikin kwanciyar hankali domin kada kuri’arsu a zaɓen ƙananan hukumomin da ake ...

’Yan kasar Chadi 3 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Borno

’Yan kasar Chadi 3 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Borno

Dukkan fasinjoji ’yan ƙasar Chadi ne da ke tafiya daga Jos, Jihar Filato, a kan hanyarsu ta zuwa Jamhuriyar Chadi. ...