Headlines

Amurka ta kama jirgin ruwan dakon man Najeriya

Amurka ta kama jirgin ruwan dakon man Najeriya

Amurka ta kama wani katafaren jirgin ruwan dakon man Najeriya kan zargin safarar ɗanyen mai na sata. ...

Yadda za ku cike neman aikin jami’an lafiya a Hajjin 2026 da NAHCON

Yadda za ku cike neman aikin jami’an lafiya a Hajjin 2026 da NAHCON

Shafin neman aikin ya fara aiki da daɗdare ranar Juma’a 12 ga watan Disamba 2025, kuma za a rufe shafin da ƙarfe 11.59 na dare ranar Litinin, 15 ...

Farfesa na Farko a fannin Ilimi a Arewa, Adamu Baikie, ya rasu yana da shekara 94

Farfesa na Farko a fannin Ilimi a Arewa, Adamu Baikie, ya rasu yana da shekara 94

Ana kallon Farfesa Adamu Bakie a matsayin jigo wajen kafa tsare-tsaren koyar da malamai, tare da samar da gudummawar da ta ɗore a bangaren ilimi na Na ...

Kotu ta sa ranar yanke hukunci a Shari’ar Abba Kyari da NDLEA

Kotu ta sa ranar yanke hukunci a Shari’ar Abba Kyari da NDLEA

NDLEA ta ce ta gano kadarori 14, ciki har da manyan shaguna, gidaje, filin wasan polo, filaye da gonaki mallakar Kyari, a Babban Birnin Tarayya Abuja ...

Gwamnatin Kano ta haramta kafa hukumar Hisbah mai zaman kanta

Gwamnatin Kano ta haramta kafa hukumar Hisbah mai zaman kanta

Gwamnatin ta ce za ga gurfanar da duk wanda ke da hannu wajen ƙoƙarin kafa sabuwar Hisbah a jihar. ...