Headlines

Gwamnatin Kano ta haramta kafa hukumar Hisbah mai zaman kanta

Gwamnatin Kano ta haramta kafa hukumar Hisbah mai zaman kanta

Gwamnatin ta ce za ga gurfanar da duk wanda ke da hannu wajen ƙoƙarin kafa sabuwar Hisbah a jihar. ...

Zan yi amfani da Salah a wasan Liverpool da Brighton — Arn Slot

Zan yi amfani da Salah a wasan Liverpool da Brighton — Arn Slot

Slot wanda ya samu saɓani da Salah kan ajiye shi a benci a wasanni uku a jere, ya ce yana da yaƙinin cewa, Salah zai ci gaba da bugawa ƙungiyar wasa ...

2027: Jam’iyyar NNPP ta rantsar da sabbin shugabanni a Gombe

2027: Jam’iyyar NNPP ta rantsar da sabbin shugabanni a Gombe

Sabbin shugabannin sun yi alƙawarin samar da ci gaba gabanin babban zaɓen 2027. ...

Zaɓen 2027 ya hana ni korar wasu ma’aikata – Bago

Zaɓen 2027 ya hana ni korar wasu ma’aikata – Bago

“Ni mai goyon bayan wa’adi ɗaya ne ga gwamnoni domin abin takaicin mun dawo kan batutuwan siyasa, komai na Najeriya cike yake da siyasa, ...

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 2, sun ƙwato makamai a Borno

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 2, sun ƙwato makamai a Borno

Sojojin sun ƙwato wasu makamai da maharan suka zubar bayan sun tsere. ...