‘Harbin masu zanga-zanga yana tuna min lokacin mulkin kama karya’
Wajibi ne a hukunta masu fakewa da zanga-zangar suna sacewa da barnata dukiyar jama’a. ...
Wajibi ne a hukunta masu fakewa da zanga-zangar suna sacewa da barnata dukiyar jama’a. ...
Goni Modu Aisami ya ce yawancin yaran da suka shiga zanga-zangar ba almajiransu ba ne. ...
Muna kira ga iyaye da su ja wa ’ya’yansu kunne da su guji aikata abubuwan assha. ...
Jama’a na da damar gudanar da harkokinsu daga karfe 12:00 na rana zuwa 5:00 na yamma. ...
Na ji ciwon irin asarar rayuka da aka yi a jihohin Borno, Jigawa, Kano, Kaduna da sauransu. ...