Headlines

Ba zan dawo da tallafin man fetur ba — Tinubu

Ba zan dawo da tallafin man fetur ba — Tinubu

Mataki ne mai tsauri amma ya zama tilas domin farfaɗo da tattalin arziki Nijeriya. ...

Gwamnatin Kano ta sassauta dokar hana fita 

Gwamnatin Kano ta sassauta dokar hana fita 

Zanga-zangar ta rikiɗe zuwa tashe-tashen hankula a jihar. ...

Ba mu da hannu a tashin hankali yayin zanga-zanga a Kano — Ƙungiya

Ba mu da hannu a tashin hankali yayin zanga-zanga a Kano — Ƙungiya

Ƙungiyar ta ce zai fi kyau idan gwamnatin Kano ta mayar da hankali kan harkokin mulki. ...

Zanga-zanga: Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi

Zanga-zanga: Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi

Ana sa ran Shugaba Tinubu zai yi jawabi game da halin da ƙasar nan ke ciki. ...

Zanga-zanga: Mutum 2 sun mutu a arangamar ’yan daba da jami’an tsaro a Kano

Zanga-zanga: Mutum 2 sun mutu a arangamar ’yan daba da jami’an tsaro a Kano

Zanga-zanga ta rikiɗe zuwa tashin hankali a jihar. ...