Headlines

Miji ya karya ƙafa da hannun matarsa saboda fita ba da izininsa ba a Sakkwato

Miji ya karya ƙafa da hannun matarsa saboda fita ba da izininsa ba a Sakkwato

Ana zargin cewa wani magidanci a ƙauyen Durbawa da ke Ƙaramar Hukumar Kware ta Jihar Sakkwato ya karya ƙafa da hannun matarsa saboda ta je asibiti ba ...

Ba zan taɓa goyon bayan wata doka da za ta cutar da Arewa ba — Kofa

Ba zan taɓa goyon bayan wata doka da za ta cutar da Arewa ba — Kofa

Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji na Jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa ba zai taɓa goyon bayan duk ...

Hatsarin mota ya lakume rayukan fasinjoji 12 a Yobe

Hatsarin mota ya lakume rayukan fasinjoji 12 a Yobe

Aƙalla fasinjoji 12 ne da suka haɗa da maza 10, mata biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon  wani hatsarin mota da ya auki a kan titin Baimari zuwa Gei ...

An zaɓi mace ta farko a matsayin Shugabar Ƙasa a Namibiya

An zaɓi mace ta farko a matsayin Shugabar Ƙasa a Namibiya

An zaɓi Netumbo Nandi-Ndaitwah, a matsayin mace ta farko da ta zama Shugabar Ƙasa a Namibiya. ...

Majalisa ta kafa kwamitin da zai yi nazari kan dokokin gyaran haraji

Majalisa ta kafa kwamitin da zai yi nazari kan dokokin gyaran haraji

Majalisar Dattawa, ta kafa wani kwamiti da Sanata Abba Moro zai jagoranta domin duba matsalolin da ke cikin dokokin gyaran haraji, tare da bayar da ra ...