Jam’iyyar PDP ta tabbatar da mutuwar mataimakin Gwamnan Bayelsa
Jam’iyyar PDP a ranar Alhamis ta tabbatar da rasuwar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo. ...
Jam’iyyar PDP a ranar Alhamis ta tabbatar da rasuwar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo. ...
Ɗaliban da suka ci gajiyar sun haɗa da matasa 50 daga Sakkwato, 50 daga Kebbi da 50 daga Zamfara, sai 50 a Wamakko inda cibiyar kamfanin simintin yake ...
An yi zargin cewa, wani mai kai rahoto ne ga ‘yan ƙungiyar da ke cikin al’ummar wannan yankin ya bada rahoton Jami’in ga waɗannan ma ...
A cewar Hukumar ta FRSC, shaidun gani da ido sun danganta hatsarin da tsananin gudu na direban motar yake yi na wuce gona da iri. ...
Wasu daga cikin waɗannan kayayyakin an ɓoye su ne da gangan, an kuma sake sabunta su da gangan bayan ƙarewar wa’adin amfanin da su ...