Headlines

Gwamnan Kano ya naɗa mace ta farko a matsayin shugabar Jami’ar Northwest

Gwamnan Kano ya naɗa mace ta farko a matsayin shugabar Jami’ar Northwest

Amina Bayero ta zama mace ta farko da ta taɓa zama shugabar Jami’ar Northwest da ke Kano. ...

EFCC ta tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige

EFCC ta tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige

Sai dai har yanzu EFCC ba fitar da sanarwa game da kama tsohon ministan ba. ...

An koro ’yan Najeriya 32 kan kasuwancin miyagun ƙwayoyi a Indiya

An koro ’yan Najeriya 32 kan kasuwancin miyagun ƙwayoyi a Indiya

Daga mutum 50 da hukumomi suka kama a ƙasar sun koro 32 zuwa gida Najeriya. ...

Ba ni da shirin ficewa daga PDP — Gwamnan Bauchi

Ba ni da shirin ficewa daga PDP — Gwamnan Bauchi

Hadimin ya ce gwamnan ya samar da ayyukan ci gaba masu tarin yawa a jihar a ƙarƙashin jam’iyyar PDP. ...

Cin hanci da rashawa sun yi ƙatutu a Najeriya — ICPC

Cin hanci da rashawa sun yi ƙatutu a Najeriya — ICPC

Hukumar ta ce yawancin dukiyar da wasu ke fankama da ita a Najeriya na da alaƙa da rashawa. ...