Headlines

Kisan Zariya: Na bar Buhari da Allah — Sheikh El-Zakzaky

Kisan Zariya: Na bar Buhari da Allah — Sheikh El-Zakzaky

Malamim ya ce ya bar komai a hannun Allah domin yi masa Hisabi tsakaninsa da marigayi Buhari. ...

Najeriya za ta buga wasan sada zumunta da Masar kafin fara gasar AFCON ta 2025

Najeriya za ta buga wasan sada zumunta da Masar kafin fara gasar AFCON ta 2025

Ƙasashen biyu za su yi wasan na sada zumunta gabanin fara gasar AFCON ta 2025. ...

EFCC ta tsare Malami kan binciken kuɗaɗen Abacha

EFCC ta tsare Malami kan binciken kuɗaɗen Abacha

Ya zuwa yanzu EFCC ba ta fitar da wata sanarwa a hukumance kan lamarin ba. ...

Real Madrid  za ta ɓarje gumi da Manchester City a Santiago

Real Madrid  za ta ɓarje gumi da Manchester City a Santiago

Kungiyoyin za su sake karawa da juna a daren ranar Laraba. ...

Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da tsaro

Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da tsaro

Minista Matawalle ne ya sanya hannu a madadin Najeriya, yayin da Dakta Khaleed H. Al-Biyari ya sanya hannu a madadin Gwamnatin Masarautar Saudiyya. ...