Headlines

Masu zanga-zanga sun kai ziyara gidan Buhari a Daura

Masu zanga-zanga sun kai ziyara gidan Buhari a Daura

Jami’an tsaro ke faɗi-tashin ganin an kiyaye doka da oda a garin na Daura. ...

HOTUNA: An cinna wuta a hedikwatar APC a Jigawa

HOTUNA: An cinna wuta a hedikwatar APC a Jigawa

Tarzoma ta yadu a sassan jihar inda matasa rike da makamai ke cin karensu babu babbaka. ...

An sanya dokar hana fita a ƙananan hukumomi 3 a Yobe

An sanya dokar hana fita a ƙananan hukumomi 3 a Yobe

Gwamna Buni ya yaba wa matasan da suka janye daga shiga zanga-zangar matsin rayuwa a jihar. ...

Buni ya yaba wa matasan Yobe kan watsi da zanga-zanga 

Buni ya yaba wa matasan Yobe kan watsi da zanga-zanga 

Kwanan nan mun ƙaddamar da gagarumin shirin ƙarfafa aikin noma da tabbatar da tsaro. ...

Abba ya sanya dokar hana fita a Kano

Abba ya sanya dokar hana fita a Kano

Zanga-zangar matsin rayuwa da aka soma a fadin jihar ta rikiɗe zuwa tarzoma. ...