An kama sojojin da suka yi yunƙurin juyin mulki a Benin
Dukkan waɗanda aka kama sojoji ne masu aiki a halin yanzu, sai mutum ɗaya da ya taɓa yin aiki a rundunar amma ya yi ritaya. ...
Dukkan waɗanda aka kama sojoji ne masu aiki a halin yanzu, sai mutum ɗaya da ya taɓa yin aiki a rundunar amma ya yi ritaya. ...
ECOWAS ta ce a shirye take ta kare dimokuraɗiyya a ƙasar. ...
Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin. ...
Sai dai Shugaban Ƙaramar Hukumar ya musanta batun kai wa masallaci hari a yankin. ...
Daraktan hukumar ya ja hankalin jama’a game da hatsarin shiga rijiya. ...