Headlines

Bom Ɗin Boko Haram Ya Kashe mutane 19 A Teburin Mai Shayi A Borno

Bom Ɗin Boko Haram Ya Kashe mutane 19 A Teburin Mai Shayi A Borno

Mutane 19 sun mutu sakamakon harin bom ɗin Boko Haram a teburin wani mai shayi, inda jama’a suke tsaka da hira a yankin Konduga ...

Ina gayyatar masu zanga-zanga zuwa Gidan Gwamnatin Kano — Abba

Ina gayyatar masu zanga-zanga zuwa Gidan Gwamnatin Kano — Abba

Mun samu labari cewa akwai waɗanda suke shirin fakewa da sunan zanga-zanga su tayar da hargitsi a jihar. ...

Zanga-Zanga: Muna roƙon ’yan Nijeriya su ƙara wa gwamnati lokaci — Majalisar Dattawa

Zanga-Zanga: Muna roƙon ’yan Nijeriya su ƙara wa gwamnati lokaci — Majalisar Dattawa

Gwamnatin ta fara biyan buƙatun masu zanga-zangar ciki har da batun mafi ƙarancin albashi. ...

‘Gwamnoni da dama ba za su iya biyan N70,000 mafi ƙarancin albashi ba’

‘Gwamnoni da dama ba za su iya biyan N70,000 mafi ƙarancin albashi ba’

Kuɗin da muke samu daga Gwamnatin Tarayya ba zai wadace mu biyan sabon mafi ƙarancin albashi ba. ...

An haramta zanga-zangar tsadar rayuwa a Ghana

An haramta zanga-zangar tsadar rayuwa a Ghana

Ana fama da guguwar zanga-zanga wadda ke kaɗawa a faɗin ƙasashen Afirka a ’yan makonnin nan. ...