Headlines

Lakurawa sun kashe sojoji 6 a Sakkwato

Lakurawa sun kashe sojoji 6 a Sakkwato

Wani jami’in gwamnati ya bayyana cewa wani hafsan soja mai muƙamin Laftanar na cikin waɗanda suka kwanta dama. ...

2027: Kotu ta ayyana ranar yanke hukunci a shari’ar neman cancantar takarar Jonathan

2027: Kotu ta ayyana ranar yanke hukunci a shari’ar neman cancantar takarar Jonathan

Cikin ƙarar da aka shigara ana neman kotu ta hana Jonathan tsayawa takarar shugaban ƙasa a Zaɓen 2027 a kowacce jam’iyya. ...

APC ta tabbatar da nasarar Yusuf Gadgi a Mazabar PKK

APC ta tabbatar da nasarar Yusuf Gadgi a Mazabar PKK

Barista Nandom Andrew Kura, ya sanar cewa Hon. Yusuf Adamu Gagdi ya yi nasarar zama dan takarar APC na Mazabar Pankshin/Kanke/Kanam ta tarayya da kuri ...

’Yan ta’adda sun kashe mutum 10 a kasuwa a Katsina

’Yan ta’adda sun kashe mutum 10 a kasuwa a Katsina

Wata mai juna biyu tana cikin mutanen da aka kashe, kuma maharan sun kona gidaje da dama tare da sace dabbobi da ba san adadinsu ba ...

Sabon harin Amurka da Najeriya ya kashe mayakan ISWAP 20 a Borno

Sabon harin Amurka da Najeriya ya kashe mayakan ISWAP 20 a Borno

A wata sanarwa, AFRICOM ta ce babu wani jami’in Amurka ko na Najeriya da ya samu ko da rauni ne a yayin harin. ...