Headlines

Mutum 4 sun mutu, 16 sun ji rauni a hatsarin mota a Bauchi

Mutum 4 sun mutu, 16 sun ji rauni a hatsarin mota a Bauchi

Hatsarin ya afku ne a sanadiyyar ɗaukar fasinjoji fiye da kima da direban motar ya yi. ...

An sanya ranar zaɓen ƙananan hukumomin Kano

An sanya ranar zaɓen ƙananan hukumomin Kano

Hukumar ta ce za a yi wa ‘yan takara gwajin miyagun ƙwayoyi kafin ba su damar tsayawa takara. ...

Ambaliya ta yi barna a jihohi 20, wasu 13 na cikin hadari

Ambaliya ta yi barna a jihohi 20, wasu 13 na cikin hadari

Akwai yiwuwar karuwar adadin jihohin da abin ya shafa zuwa 33 tsakanin watan Agusta zuwa Oktoba ...

’Yan bindiga sun harbe manomi, sun sace matansa a Kaduna

’Yan bindiga sun harbe manomi, sun sace matansa a Kaduna

Maharan sun harbe manomin ne yayin da yake dawowa daga gona da matansa biyu. ...

An kashe Shugaban Hamas Ismail Haniyeh a Iran

An kashe Shugaban Hamas Ismail Haniyeh a Iran

An kashe Ismail Haniyeh bayan ya halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Iran ...