Headlines

Ina nan a PDP duk da sauya sheƙar ’yan majalisar Ribas — Wike

Ina nan a PDP duk da sauya sheƙar ’yan majalisar Ribas — Wike

Wike ya ce ya yi gargaɗi kan wannan barazana idan aka gaza ɗinke baraƙar da jam’iyyar ke fama da su. ...

Na kashe N100bn a kan harkar tsaro a 2025 — Zulum

Na kashe N100bn a kan harkar tsaro a 2025 — Zulum

Gwamnan ya ce matsalar tsaro na kawo naƙaso wajen samar da ayyukan ci gaba a jihar. ...

Gwamnatin Gombe da UNICEF sun tallafa wa yara masu fama ƙarancin abinci mai gina jiki

Gwamnatin Gombe da UNICEF sun tallafa wa yara masu fama ƙarancin abinci mai gina jiki

Iyaye mata sun bayyana farin cikinsu kan yadda abincin ke taimaka wa yaransu. ...

Jami’an tsaro sun kama masu garkuwa da mutane 7 a Gombe

Jami’an tsaro sun kama masu garkuwa da mutane 7 a Gombe

Rundunar ta ce za ta ci gaba da kare rayuka da duniyoyin al’ummar jihar. ...

An harbe manomi saboda rikici kan filin kiwo a Borno

An harbe manomi saboda rikici kan filin kiwo a Borno

Rikici kan filin kiwo tsakanin wani makiyayi da wani manomi ya yi sanadin mutuwar wani manomi mai shekaru 32 a kauyen Muva da ke cikin karamar hukumar ...