Headlines

DSS ta kama likitan da ke duba ’yan bindiga a dazukan Kwara

DSS ta kama likitan da ke duba ’yan bindiga a dazukan Kwara

Hukumar Tsaro ta DSS ta kama wani likita da ake zargin yana ba da magunguna tare da kula da ’yan bindiga masu garkuwa da mutane da ke wasu sassan jiha ...

Kakakin majalisar dokokin Ribas da takwarorinsa 16 sun fice daga PDP zuwa APC

Kakakin majalisar dokokin Ribas da takwarorinsa 16 sun fice daga PDP zuwa APC

Kakakin Majalisar Dokokin jihar Ribas, Martin Amaewhule tare da mambobin majalisar su 15 sun sanar da sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. ...

Najeriya ta shigo da tataccen man fetur na tiriliyan 12.8 cikin watanni 15

Najeriya ta shigo da tataccen man fetur na tiriliyan 12.8 cikin watanni 15

Najeriya ta shigo da tataccen man fetur na Naira tiriliyan 12.8 daga watan Agustan 2024 zuwa Oktoba 2025, bisa ga bayanan da Hukumar Kula da Rarraba M ...

An kashe matashi yayin rikici a wajen raɗin suna a Bauchi

An kashe matashi yayin rikici a wajen raɗin suna a Bauchi

Wani matashi mai shekaru 20, Haruna Haruna, ya rasa ransa bayan fada ya barke a lokacin bikin radin suna a ƙauyen Kwata da ke Karamar Hukumar Warji ta ...

How to Generate Professional Voiceovers Without Recording Using CapCut PC

How to Generate Professional Voiceovers Without Recording Using CapCut PC

It might be a daunting experience because making professional voiceovers may seem like a challenging process, particularly when you either do not want ...