Masu sana’ar gawayi ke kai wa ’yan bindiga bayanai —Basarake
Kamen da sojoji suka yi a yankin ya nuna cewa masu gawayin ne kashi 75% na mutanen da ke kai wa ’yan bindiga bayanai ...
Kamen da sojoji suka yi a yankin ya nuna cewa masu gawayin ne kashi 75% na mutanen da ke kai wa ’yan bindiga bayanai ...
Majalisar Wakilai na binciken kamfanonin BUA da Dangote cikin jerin kamfanoni da cibiyoyin gwamnati 113 kan badakalar kudaden haraji. ...
A safiyar Talata Jalal Arabi zai hallara a babban ofishin EFCC domin tambayoyi kan tallafin N90bn da gwamnati ta ba wa maniyyata a aikin Hajjin 2024 ...
Alhazan da suka biyan kudin kujerar Hajji ta tsarin adashin gata sun fi amfana ...
Lakcarorin bogin sun bayyana wa daliban cewa sayen litattafansu wajibi ne kuma babu wanda zai ci jarabawa sai wanda ya saya ...