Headlines

’Yan sanda sun kama mutum 28 kan zargin lalata mata da yara a Yobe

’Yan sanda sun kama mutum 28 kan zargin lalata mata da yara a Yobe

Rundunar za ta gurfanar da waɗanda ake zargin bayan kammala bincike. ...

Tinubu ya san dalilin da ya sa na yi murabus daga muƙamin ministan — Badaru

Tinubu ya san dalilin da ya sa na yi murabus daga muƙamin ministan — Badaru

Tsohon ministan ya ce duk wani labari bayan wanda ya sanar ƙarya ce. ...

Ƙudirin dokar hukuncin kisa ga masu satar mutane ya tsallake karatu na biyu

Ƙudirin dokar hukuncin kisa ga masu satar mutane ya tsallake karatu na biyu

Sanatoci da dama sun amince da ƙudirin. ...

Tsaro: Gwamnatin Kano za ta fara amfani da jirage marasa matuƙa a iyakokinta

Tsaro: Gwamnatin Kano za ta fara amfani da jirage marasa matuƙa a iyakokinta

Gwamnan ya ce ya gana da Shugaba Tinubu kan matsalar tsaro a jihar, kuma an ɗauki matakan kawo ƙarshen matsalar. ...

Gobara ta ƙone kasuwar katako a Abuja

Gobara ta ƙone kasuwar katako a Abuja

Har yanzu ba a gano musababbin tashin wutar ba. ...