DAGA LARABA: Kalubalen Dake Gaban Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaro
Irin Kalubalen da sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Gwabin Musa zai iya fuskanta yayin da zai kama aiki a ma’aikatar tsaro ta kasa. ...
Irin Kalubalen da sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Gwabin Musa zai iya fuskanta yayin da zai kama aiki a ma’aikatar tsaro ta kasa. ...
Sanata Mustafa Musa daga Yobe ya karɓi ragamar shugabancin kwamitin tsare-tsare na ƙasa. ...
Naɗin Janar Musa na zuwa ne kwana guda bayan murabus ɗin Mohammed Badaru daga muƙamin saboda dalilai na rashin lafiya. ...
Gwamnatin Yobe ta bayyana cewa aƙalla mutane 9,854 ne ke ɗauke da cutar AIDS a jihar, kuma dukkaninsu na karɓar maganin ceton rai. ...
Wasu daga cikin waɗanda aka sace matasa ne da suka tafi gona domin yin roron wake lokacin da aka afka musu. ...