Headlines

Kotun Abuja ta ba da belin El-Rufai a kan N100m

Kotun Abuja ta ba da belin El-Rufai a kan N100m

Daga cikin sharuɗɗan belin El-Rufai wajibi ne mai tsaya masa ya kasance ma’aikacin Gwamnatin Tarayya wanda matakin albashinsa bai gaza 17 ba zuw ...

DSS ta gurfanar da El-Rufai kan tatsar bayanai a wayar Ribaɗu

DSS ta gurfanar da El-Rufai kan tatsar bayanai a wayar Ribaɗu

Wani jami’in Hukumar ICPC ya shaida wa wakilinmu cewa tun da misalin ƙarfe 7 na safe jami’an Hukumar DSS suka je suka ɗauke shi ...

Tankar mai ta faɗa cikin gida ta kashe kaka da jika a Suleja

Tankar mai ta faɗa cikin gida ta kashe kaka da jika a Suleja

Karo na huɗu da babbar mota take aukawa cikin gidan, inda ake danganta lamarin da munin babbar hanya da ta ratsa ta garin. ...

Yadda Boko Haram ta kashe jami’an tsaro 37 a Yobe

Yadda Boko Haram ta kashe jami’an tsaro 37 a Yobe

Wani jami’in sa-kai ya shaida wa wakilinmu cewa sama da sojoji 20 ma sun mutu a harin ...

Hukunce-hukuncen Layya da Sallah Babba

Hukunce-hukuncen Layya da Sallah Babba

Mutane za su iya haɗa kuɗi su sayi dabbar layya guda ɗaya su yanka. Amma dole sai idan sa ne ko raƙumi za su yanka, kuma masu haɗa kuɗin ba su wuce mu ...