Headlines

Zanga-zanga: Gwamnati ta tsaurara tsaro a iyakokin Najeriya

Zanga-zanga: Gwamnati ta tsaurara tsaro a iyakokin Najeriya

Hukumar ta ce ta ɗauki matakin ne don tabbatar da babu wanda ya shigo ƙasar yayin zanga-zangar. ...

An sanya ranar zaɓen ƙananan hukumomi a Jigawa 

An sanya ranar zaɓen ƙananan hukumomi a Jigawa 

Hukumar ta tabbatar da dalilin da ya sanya ta ɗage zaɓen a baya. ...

Ɗalibar Jami’a ta rasu tana tsaka da wanka a Bauchi 

Ɗalibar Jami’a ta rasu tana tsaka da wanka a Bauchi 

Tuni dai aka yi jana’izarta kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar. ...

Na kashe abokina na yi tsafin kuɗi da maƙogwaronsa — Boka

Na kashe abokina na yi tsafin kuɗi da maƙogwaronsa — Boka

A cikin kwana uku na kammala aikin markaɗe maƙogwaronsa abokin nawa. ...

Sanata Ifeanyi Ubah ya riga mu gidan gaskiya

Sanata Ifeanyi Ubah ya riga mu gidan gaskiya

A farkon shekarar nan ce Sanata Ubah ya sauya sheƙa daga jam’iyyar YPP zuwa APC. ...