Headlines

CAF ta yi watsi da alƙalan wasan Nijeriya a Kofin Afrika Na 2025

CAF ta yi watsi da alƙalan wasan Nijeriya a Kofin Afrika Na 2025

An shafe shekara 19 rabon da wani alƙalin wasa daga Najeriya ya busa gasar cin kofin Nahiyyar Afrika. ...

Ƙasar Japan ta fara sayar da injin da ke yi wa mutane wanka

Ƙasar Japan ta fara sayar da injin da ke yi wa mutane wanka

An fara sayar da wani inji da ke yi wa mutum wanka bayan ya burge baƙi a lokacin bajekolin duniya a Japan, in ji wata mai magana da yawun kamfanin da ...

Hamɓararren Shugaban Guinea-Bissau ya gudu Senegal

Hamɓararren Shugaban Guinea-Bissau ya gudu Senegal

Hamɓararren Shugaban Ƙasar Guinea-Bissau, Umaro Sissoco Embaló, ya isa ƙasar Senegal bayan da sojoji da suka kifar da gwamnatinsa a wannan makon suka ...

Portugal ta lashe Kofin Duniya na ’yan ƙasa da shekaru 17 a karon farko

Portugal ta lashe Kofin Duniya na ’yan ƙasa da shekaru 17 a karon farko

Nijeriya ce ƙasa mafi nasara a gasar U-17, inda ta lashe ta sau biyar. Sai Brazil wacce ta lashe sau uku. ...

Jonathan ya dawo Najeriya bayan juyin mulki ya ritsa da shi a Guinea-Bissau

Jonathan ya dawo Najeriya bayan juyin mulki ya ritsa da shi a Guinea-Bissau

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya dawo Najeriya bayan juyin mulkin sojoji ya ritsa da shi a ƙasar Guinea-Bissau inda ya je sa ido kan zaben ƙa ...