An gano gawawwakin mata uku ’yan Kamaru da aka sace a Anambra
Masu garkuwar sun kashe matan duk da ’yan uwansu sun biya kuɗin fansar. ...
Masu garkuwar sun kashe matan duk da ’yan uwansu sun biya kuɗin fansar. ...
Ana zargin cewa matar ta kashe yarinyar ce a gidanta bayan ta je har makarantarsu ta ɗauko ta ba tare da izinin mahaifiyarta ba. ...
Mu da muka taimaka muka ɗora su a kujerar mulki, za mu taimaka wajen dawo da su gida. ...
Wannan karon za mu aiwatar da umarnin da kyau saboda umarnin shugaban ƙasa ne. ...
Wani marubuci a Kano, Kabiru Ahmad Ƙwalli, ya ce ya kammala rubuta wani littafi mai suna Mu San Magabata wanda ya ƙunshi tarihin fitattun mutane 24 ...