Headlines

Sojoji sun yi wa masu shirin zanga-zanga kashedi

Sojoji sun yi wa masu shirin zanga-zanga kashedi

Sojojin Najeriya sun gargadi masu shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa su shiga hankalinsu ...

Zanga-zanga: Ana barazanar hallaka Garkuwan Matasan Zamfara

Zanga-zanga: Ana barazanar hallaka Garkuwan Matasan Zamfara

…suna barazanar hallaka matashin idan bai janye zanga-zangar ya goge bidiyoyn da ya yi a baya ba, amma ya ce allambaran  ...

DSS ta kama buhu 2,000 na shinkafar tallafin da aka karkatar a Katsina

DSS ta kama buhu 2,000 na shinkafar tallafin da aka karkatar a Katsina

Jami’an DSS sun iske shagunan mutanen cike da shinkafar tallafin d a Gwamnatin Tarayya ta bayar a raba wa talakawan jihar ...

Majalisar Kaduna ta soke hukumar kula da manyan biranen jihar

Majalisar Kaduna ta soke hukumar kula da manyan biranen jihar

Majalisar ta ce ta soke dokar kula da biranen ne bayan hukuncin Kotun Koli na bai wa ƙananan hukumomi ’yancin cin gashin kansu. ...

NAJERIYA A YAU: Shin Zanga-Zanga Kan Sauya Al’amura A Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Shin Zanga-Zanga Kan Sauya Al’amura A Najeriya?

A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci su kan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga. ...