Headlines

Tirela ta murƙushe wani mutum a Neja

Tirela ta murƙushe wani mutum a Neja

Tuƙin ganganci da gudun wuce sa’a ne ya janyo aukuwar haɗarin tirelar wadda ta taso daga Bida zuwa Kutigi. ...

‘Lokacin kawo ƙarshen haƙar ma’adanai ta haramtacciyar hanya ya yi’

‘Lokacin kawo ƙarshen haƙar ma’adanai ta haramtacciyar hanya ya yi’

An bukaci horas da jami’an tsaro dabarun yaki da hakar ma’adinai ta haramtacciyar hanya. ...

Ba mu muka shirya zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa ba —NLC

Ba mu muka shirya zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa ba —NLC

Ba NLC ce ta shirya zanga-zangar ba, kuma ba ta manta da ƙuncin rayuwa da ake ciki ba. ...

Za a kafa Hukumar Nakasassu a Gombe 

Za a kafa Hukumar Nakasassu a Gombe 

Kafa hukumar zai kawar da wariya ga nakasassu tare da tabbatar da suna da damar samun ilimi, kula da lafiya, da kuma aikin yi kamar kowa. ...

Gwamnatin Tarayya ta rage kuɗin tallafin karatun ɗaliban da ke ƙetare

Gwamnatin Tarayya ta rage kuɗin tallafin karatun ɗaliban da ke ƙetare

Wasu daga cikin ɗaliban sun koka kan rashin biyansu kuɗin alawus na tsawon watanni. ...