Headlines

An samu rabuwar kai kan ƙudirin gyaran dokar haraji a majalisa

An samu rabuwar kai kan ƙudirin gyaran dokar haraji a majalisa

Cece-kuce ya ɓarke a Majalisar Wakilai, bayan da ɗan majalisar APC daga Jihar Eikiti, Akin Rotimi, ya goyi bayan ƙudirin dokar gyaran haraji da ake ta ...

Gobara ta ƙone kasuwa a Kwara

Gobara ta ƙone kasuwa a Kwara

Wata gobara da ta tashi a kasuwar Ita Amodu da ke kan titin Old Yidi a Jihar Kwara, ta lalata dukiyar miliyoyin kuɗi. ...

An kashe ’yan sanda 229 cikin watanni 22 a Najeriya — Bincike

An kashe ’yan sanda 229 cikin watanni 22 a Najeriya — Bincike

Wani bincike da jaridar Daily Trust ta yi, ya gano cewar aƙalla jami’an ’yan sanda 229 ne, suka rasa rayukansu tsakanin watan Janairun 2023 zuwa ...

Dokar gyaran haraji ba za ta cutar da Arewa ba – Fadar Shugaban Ƙasa

Dokar gyaran haraji ba za ta cutar da Arewa ba – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa, ta musanta zargin cewa dokar gyaran haraji da ake shirin aiwatarwa za ta cutar da Arewacin Najeriya ko kuma fifita jihohin Legas ...

Gobara Ta Tashi A Kasuwar Bayan Tasha Da Ke Damaturu

Gobara Ta Tashi A Kasuwar Bayan Tasha Da Ke Damaturu

Wata shu’umar gobara ta tashi a Kasuwar Bayan Tasha da ke garin Damaturu a Jihar Yobe ...