Headlines

Allah Ya yi wa Sheikh Dahiru Bauchi rasuwa

Allah Ya yi wa Sheikh Dahiru Bauchi rasuwa

Ɗan malamin, Sayyadi Ali ne ya tabbatar da rasuwar mahaifin nasa. ...

Juyin mulki ya rutsa da Jonathan a Guinea-Bissau

Juyin mulki ya rutsa da Jonathan a Guinea-Bissau

Jonathan ya ziyarci ƙasar a matsayin mai sanya ido kan zaɓen shugaban ƙasar. ...

Ɗan bindiga ya harbe sojoji 2 a fadar shugaban Amurka

Ɗan bindiga ya harbe sojoji 2 a fadar shugaban Amurka

An kulle Fadar Shugaban Kasar Amurka ta White House tare da wasu gine-ginen gwamnati da dama, sakamakon harbin ɗan bindigar da ya raunata sojoji biyu ...

Super Falcons za su ƙaurace wa wasannin Nijeriya saboda riƙe musu alawus

Super Falcons za su ƙaurace wa wasannin Nijeriya saboda riƙe musu alawus

NFF na ci gaba da jinkirta biyan kuɗaɗen alawus-alawus da suka biyo tun na Gasar Olympics da aka yi a birnin Paris a 2024. ...

Andrea Thompson ta zama mace mafi ƙarfi a duniya

Andrea Thompson ta zama mace mafi ƙarfi a duniya

Gasar nuna ƙarfin ta duniya tana da ƙa’idoji da ke bai wa ’yan takara damar fafatawa bisa jinsinsu na asali domin tabbatar da adalci. ...