Headlines

Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro

Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro

Shugaban ƙasar ya ba da umarnin a gaggauta ɗaukar ƙarin jami’an tsaro da suka haɗa da sojoji da ’yan sanda. ...

Ɗaliba ta lashe N1m a gasar muhawarar da gidan rediyon Arewa ya shirya a Kano

Ɗaliba ta lashe N1m a gasar muhawarar da gidan rediyon Arewa ya shirya a Kano

Ɗaliba ’yar aji uku a babbar Sakandaren Gwamnati ta ’Yan Mata (GGSS) Kura a jihar Kano, Safiya Liman, ta zama zakarar gasar muhawarar ɗalibai ta farko ...

Real Madrid za ta yi karon-batta da Olympiacos a Gasar Zakarun Turai

Real Madrid za ta yi karon-batta da Olympiacos a Gasar Zakarun Turai

Yanzu haka Real Madrid tana da ’yan wasa akalla shida da ke jinya ciki har da: Thibaut Courtois da Dean Huijsen. ...

Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa sunayen jakadu

Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa sunayen jakadu

Wannan dai na zuwa ne bayan barazanar da Donald Trump ya yi na ɗaukar matakin soji a kan Najeriya. ...

Sojoji sun yi juyin mulki a Guinea-Bissau

Sojoji sun yi juyin mulki a Guinea-Bissau

Sojojin sun soke zaɓukan ‘yan majalisa da na shugaban ƙasa da aka gudanar. ...