Headlines

An sako ɗalibai 25 da ’yan bindiga suka sace a Kebbi

An sako ɗalibai 25 da ’yan bindiga suka sace a Kebbi

Aminiya ta ruwaito cewa ɗaliban sun shaƙi iskar ’yanci bayan mako guda da sace su. ...

An buɗe wasu makarantu domin ci gaba da jarawaba a Katsina

An buɗe wasu makarantu domin ci gaba da jarawaba a Katsina

Gwamnatin ta ce ta rufe makarantun ne da nufin daƙile matsalar tsaro da kuma sa ido a kan al’amura. ...

’Yan bindiga sun sace mutum 8 a Kano

’Yan bindiga sun sace mutum 8 a Kano

Al’ummar gari sun yi ƙoƙarin daƙile harin amma suka kasa saboda ƙarancin makamai. ...

Chelsea za ta kece raini da Barcelona a Gasar Zakarun Turai

Chelsea za ta kece raini da Barcelona a Gasar Zakarun Turai

Barcelona ta zura ƙwallo 96 a raga cikin wasanninta 20 na baya-bayan nan a Champions League. ...

’Yan bindiga sun yi yi garkuwa da mutane 11 a Kwara

’Yan bindiga sun yi yi garkuwa da mutane 11 a Kwara

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 11, ciki har da wat mai juna biyu da ƙananan yara Jihar Kwara. ...