Headlines

’Yan Najeriya sun fusata kan kyautar motar da Gagdi ya yi wa ’yarsa

’Yan Najeriya sun fusata kan kyautar motar da Gagdi ya yi wa ’yarsa

Da dama sun nuna cewar bai kamata a bayyana kyautar a fili ba. ...

Gwamnatin Kano za ta fitar da kundi don magance ɗumamar yanayi 

Gwamnatin Kano za ta fitar da kundi don magance ɗumamar yanayi 

Gwamnatin ta ce samar da kundin ya zama tilas duba da yadda ɗumamar yanayi ke cutar da al’umma a jihar. ...

Jami’ar Abuja ta janye yajin aiki

Jami’ar Abuja ta janye yajin aiki

Jami’ar ta kawo ƙarshen yajin aikin kwanaki 82 da ta tsunduma. ...

’Yan sanda sun cafke wanda ya kitsa kisan Janar Udokwere

’Yan sanda sun cafke wanda ya kitsa kisan Janar Udokwere

Rundunar ta bayyana cewar wanda ake zargin na daga cikin waɗanda suka tsere daga gidan yarin Kuje. ...

Sojoji sun ceto mutane 7 daga hannun Boko Haram a Borno

Sojoji sun ceto mutane 7 daga hannun Boko Haram a Borno

Dakarun sojin Najeriya da ‘yan banga sun ceto mutanen da mayakan Boko Haram suka yi garkuwa da su a jihar Borno. ...