Headlines

Likitoci sun tsunduma yajin aiki a ABUTH

Likitoci sun tsunduma yajin aiki a ABUTH

Likitocin sun fara yajin aikin gargaɗin ne a ranar Litinin. ...

Jarumin Kannywood, Suleman Alaqa ya rasu

Jarumin Kannywood, Suleman Alaqa ya rasu

Jarumin ya rasu ne bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. ...

Rusau: Za mu yi wa masu gine-gine a titin BUK adalci — Gwamnatin Kano

Rusau: Za mu yi wa masu gine-gine a titin BUK adalci — Gwamnatin Kano

Kwamishinan ya ce suna kan bincike kuma za su sanar da matakin da za su ɗauka a nan gaba. ...

Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 9 Sun Kwato Makamai

Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 9 Sun Kwato Makamai

Sojojin sun kubutar da wani yaro dan shekara 10 da ’yan Boko Haram suka yi garkuwa da shi ...

Dan sanda ya harbe mahaifinsa har lahira a Borno

Dan sanda ya harbe mahaifinsa har lahira a Borno

Mahaifin nasa da ya hallaka tsohon dan sanda ne mai muƙamin ASP ...