Headlines

An naɗa Mai Hidimar Al-Kur’ani Mace ta farko a Zariya

An naɗa Mai Hidimar Al-Kur’ani Mace ta farko a Zariya

A karon farko an nada mace a matsayin Mai Yi Wa Al-Kur’ani Hidima (Khadimatul Qur’an) a birnin Zazzau ...

Matatar Dangote: Ku zo ku saya ku yi yadda kuke so —Dangote ga NNPCL

Matatar Dangote: Ku zo ku saya ku yi yadda kuke so —Dangote ga NNPCL

Hukumar MNDPRA ta ce Matatar Dangote ba ta da lasisin fara aiki kuma man dizel da take samarwa bai kai na kasashen waje inganci ba ...

An kama su kan tono gawar dan maƙwabcinsu domin tsafi

An kama su kan tono gawar dan maƙwabcinsu domin tsafi

An gurfanar da mutane uku saboda tonon kabari da yanke sassan jikin gawar yaro a Ondo ...

Matashi ya kashe kakansa da fartanya a Borno

Matashi ya kashe kakansa da fartanya a Borno

Matashi ya buga wa kakansa mai shekaru 90 fartanya a kai ya hallaka shi ...

NAJERIYA A YAU: Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ’Yan Bindiga

NAJERIYA A YAU: Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ’Yan Bindiga

Duk da zafin hare-haren a wadannan jihohi, aikin hakar ma’adanai na ci gaba kamar yadda aka saba. ...