Yadda aka kashe ’yan sanda 229 a Nijeriya —Bincike
A shekarar 2023 kadai an yi wa ’yan sanda 118 kisan gilla, wasu 111 kuma aka kashe su a watanni 10 na farkon shekarar 2024 da muke ciki. ...
A shekarar 2023 kadai an yi wa ’yan sanda 118 kisan gilla, wasu 111 kuma aka kashe su a watanni 10 na farkon shekarar 2024 da muke ciki. ...
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙulla yarjejeniya da ’yan bindiga. Shin wane alfanu hakan zai haifar? ...
Ƙananan yaran nan guda huɗu ’yan gida ɗaya da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su sun kuɓuta. ...
Jami’in da iyalinsa biyar sun rasu nan take. ...
Bikin garabasar kayan dandano na Onga mai taken ‘Taste the Milions Promo’ na ci gaba da samar da farin ciki, ga dubban masu amfani da shi cikin aminci ...