Headlines

Ɗalibai 50 da aka sace a Neja sun kuɓuta — CAN

Ɗalibai 50 da aka sace a Neja sun kuɓuta — CAN

Hukumomi na ci gaba da ƙoƙarin ceto sauran ɗaliban da ke hannun maharan. ...

Barin jama’a su kare kansu ne ke rura rashin tsaro — Sojoji

Barin jama’a su kare kansu ne ke rura rashin tsaro — Sojoji

Rundunar ta ce dole a ƙwace dukkanin makaman da ke hannun jama’a idan ana son zaman lafiya ya ɗore. ...

An rufe duk makarantu a Kebbi

An rufe duk makarantu a Kebbi

Kwalejin Nazarin Aikin Jinya da Ungozoma da ke Birnin Kebbi ce kaɗai ba ta cikin jerin makarantun da aka rufe. ...

Ma’aikatan lantarki na shirin shiga yajin aiki a faɗin Najeriya 

Ma’aikatan lantarki na shirin shiga yajin aiki a faɗin Najeriya 

Za a rufe dukkan tashoshin wutar lantarki a sassan ƙasar, muddin ba a ɗauki matakin hukunta masu laifin ba. ...

An gano wurin da ’yan bindiga ke tsare da ɗalibai 25 da aka sace a Kebbi

An gano wurin da ’yan bindiga ke tsare da ɗalibai 25 da aka sace a Kebbi

“A yanzu haka muna a matakin ɗaukar tsattsauran mataki cikin hikima, domin tabbatar da cewa babu wata illa da za ta same su.” ...