Headlines

Fiye da yara miliyan 400 na fama da talauci a duniya — UNICEF

Fiye da yara miliyan 400 na fama da talauci a duniya — UNICEF

A ƙasar Chadi kadai, rahoton ya ce kashi 64% na yara ba sa samun aƙalla biyu daga cikin ababen da suka zama dole a rayuwar yaro. ...

An rufe makarantun Filato saboda matsalar tsaro

An rufe makarantun Filato saboda matsalar tsaro

Matakin na zuwa ne bayan sace ɗalibai a wasu makarantu da ke jihohin Kebbi da Neja a ‘yan kwanakin da suka gabata. ...

H-JRBDA ta yi alƙawarin magance ambaliyar ruwa a Jigawa

H-JRBDA ta yi alƙawarin magance ambaliyar ruwa a Jigawa

An gabatar da koken ne saboda matsalar ambaliyar ta daɗe tana addabar su ba tare da samun mafita ba. ...

Gwamnatin Yobe ta ba da umarnin rufe makarantun kwana a jihar

Gwamnatin Yobe ta ba da umarnin rufe makarantun kwana a jihar

Wannan na zuwa ne bayan sace ɗalibai a Kebbi da Neja. ...

Matsalar tsaro a Arewa na damuna matuƙa — Tinubu

Matsalar tsaro a Arewa na damuna matuƙa — Tinubu

Tinubu ya ce gwamnatinsa na yin duk mai yiwuwa don ƙarshen matsalar tsaro. ...