’Yan sanda sun daƙile harin ’yan bindiga, sun ceto mutum 25 a Zamfara
‘Yan sandan sun yi artabu da maharan kafin daga bisani suka samu nasarar ceto mata 10 da yara 15. ...
‘Yan sandan sun yi artabu da maharan kafin daga bisani suka samu nasarar ceto mata 10 da yara 15. ...
Ma’aikatar ta ce labarin ba shi da tushe bare makama. ...
Obi ya shawarci amfani da hanyar tattaunawa maimakon yanke masa hukuncin ɗaurin rai da rai. ...
NARTO ta buƙaci gwamnati ta ƙara sanya alamun hanya a wurare masu muhimmanci, tare da jaddada buƙatar direbobi su riƙa bin ƙa’idojin hanya. ...
Gwamnatin ta ce garkuwa da ɗalibai a makarantu a jihohin Kebbi da Neja ta sanya daliban makarantun kwana zama cikin haɗari ...