Headlines

‘N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ya yi kadan’

‘N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ya yi kadan’

Aluko ya ce a halin da ake ciki a Najeriya, babu wani mai cikakken hankali da zai yi murna da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ...

An rage shekarun shiga jami’a zuwa 16 a Najeriya

An rage shekarun shiga jami’a zuwa 16 a Najeriya

JAMB ta sanya 140 a matsayin mafi karancin maki don shiga jami’o’i a shekarar 2024 ...

Cin zarafi ba zai hana ni tsage gaskiya ba —Danbilki Kwamanda

Cin zarafi ba zai hana ni tsage gaskiya ba —Danbilki Kwamanda

“An sanar da ni mutanen gwamnatin na nema na su ci min mutunci. Ni ne na uku [da suka yi wa haka],” in ji shi ...

Zanga-zanga: Ohaneze ta umarci al’ummar Igbo su kaurace

Zanga-zanga: Ohaneze ta umarci al’ummar Igbo su kaurace

Kungiyar Ohaneze ta ce ’yan kabilar Igbo sun fi kowa yin asara a duk lokacin da aka yi zanga-zanga a fadin Najeriya ...

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda APC Ke Kokarin Rufe Bakin Masu Sukar Gwamnati’

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda APC Ke Kokarin Rufe Bakin Masu Sukar Gwamnati’

’Yan adawa na zargin Jam’iyar APC da kokarin rufe bakin masu yi mata gyara a inda ta yi kuskure. ...