Muna roƙon Tinubu ya ƙawo ƙarshen taƙaddamar gwamnati da ASUU — Ɗalibai
Yajin aikin ASUU a dalilin taƙaddama da gwamnati yana gurgunta makomar karatunsu da kuma ilimi a ƙasar baki ɗaya. ...
Yajin aikin ASUU a dalilin taƙaddama da gwamnati yana gurgunta makomar karatunsu da kuma ilimi a ƙasar baki ɗaya. ...
Sabon ƙudurin da ƙasashe 19 suka yi na’am da shi, dole Tehran ta sallama duk wasu bayanai kan shirinta na bunƙasa makamashi. ...
Masu gabatar da ƙara sun buƙaci Kotun ta yanke mass hukuncin rataya bayan samunsa da laifin ta’addanci. ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sami jagoran haramtacciyar ƙungiyar neman kafa kasar Biyafara ta IPOB, Nnamdi Kanu, da laifukan ta’addanci da aka ...
Gwamnatin Jihar Kwara ta bayar da umarnin rufe makarantu a ƙananan hukumomin jihar guda huɗu na saboda ƙaruwar hare-hare a jihar cikin sa’o’i 48 da su ...