Headlines

Najeriya ta ɗora alhakin taɓarɓarewar harkokin tsaronta kan Amurka

Najeriya ta ɗora alhakin taɓarɓarewar harkokin tsaronta kan Amurka

Gwamnatin Tarayya ta dora alhakin dawowar hare-haren ta’addanci, ciki har da sace dalibai mata a Jihar Kebbi da kuma kai hari a coci a jihar Kwara, ka ...

Babu addinin da ake yi wa kisan ƙare dangi a Binuwai — Gwamna Alia

Babu addinin da ake yi wa kisan ƙare dangi a Binuwai — Gwamna Alia

Gwamnan ya ce akwai matsalolin tsaro da ake fuskanta a jiharsa da wasu sassan Najeriya amma ba su da alaƙa da wani addini. ...

Yadda maganin sauro ya yi ajalin magidanci da iyalinsa a Kano

Yadda maganin sauro ya yi ajalin magidanci da iyalinsa a Kano

Gobarar ta samo asali ne daga maganin sauron da suka kunna. ...

NAJERIYA A YAU: Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki

NAJERIYA A YAU: Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki

Mata da dama da aka yi garkuwa da su na shiga wani irin mawuyacin hali yayin da suke hannun wadanda suka sace su, suna fuskantar rayuwar kaskanci, da ...

Kotu ta sanya ranar fara shari’ar shugabannin ƙungiyar Ansaru

Kotu ta sanya ranar fara shari’ar shugabannin ƙungiyar Ansaru

Kotun ta sanya ranar ne bayan tafka muhawara tsakanin lauyoyin waɗanda ake tuhuma da na DSS. ...