Headlines

Rashin tsaro: Malaman Arewa sun shirya addu’o’i na musamman

Rashin tsaro: Malaman Arewa sun shirya addu’o’i na musamman

Malaman sun roki Allah Ya taimaki Janar Christopher da sojoji wajen magance matsalar rashin tsaro a yankin Arewa maso Yamma ...

Tsadar rayuwa: Daliban Arewa sun janye daga zanga-zanga

Tsadar rayuwa: Daliban Arewa sun janye daga zanga-zanga

Daliban Arewa sun janye daga zanga-zangar tsadar rayuwa ...

Dubun barayin manyan wayoyin lantarki ta cika a Gombe

Dubun barayin manyan wayoyin lantarki ta cika a Gombe

Sun sace manyan wayoyi da suka kai wa wasu garuruwa wutar lantarki ...

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?

Zuwa yanzu jihohi 13 aka lissafa za su gudanar da zaben kananan hukumomi ...

An yi Jana’izar Wanda Mahara Suka Harbe A Zariya

An yi Jana’izar Wanda Mahara Suka Harbe A Zariya

An yi sallar jana’izar shugaban mahauta na kasuwar Tudun Wada, Zariya, Mohammed Bashir (Govinda) wanda ’yan bindiga suka harbe har lahira ...