Headlines

Gobara ta yi ajalin jami’in Kwastam da Iyalansa 5 a Osun

Gobara ta yi ajalin jami’in Kwastam da Iyalansa 5 a Osun

Jami’in da iyalinsa biyar sun rasu nan take. ...

Gasar Kayan Dandano Na Onga ‘Taste The Milions’ Yana Canza Abinci Zuwa Nau’ika Da Yawa

Gasar Kayan Dandano Na Onga ‘Taste The Milions’ Yana Canza Abinci Zuwa Nau’ika Da Yawa

Bikin garabasar kayan dandano na Onga mai taken ‘Taste the Milions Promo’ na ci gaba da samar da farin ciki, ga dubban masu amfani da shi cikin aminci ...

Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da dokar gyaran haraji

Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da dokar gyaran haraji

Majalisar ta ce ba ta amince da ƙudirin gyaran dokar ba saboda yankin Arewa ne zai faɗa tsaka mai wuya. ...

Ma’aikata sun fara yajin aiki kan sabon albashi a Kaduna

Ma’aikata sun fara yajin aiki kan sabon albashi a Kaduna

Gwamnatin da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago ba su cimma matsaya kan lamarin ba. ...

Sarki Aminu Bayero ya musuluntar da mutum 150 a Takai

Sarki Aminu Bayero ya musuluntar da mutum 150 a Takai

Sarkin, ya roƙi gidauniyar Ganduje ta samar da malaman da za su koyar da mutanen yadda za su yi ibada. ...