Headlines

Dukiyar sama da miliyan 500 ta kone a gobarar kasuwar katako ta Gombe

Dukiyar sama da miliyan 500 ta kone a gobarar kasuwar katako ta Gombe

Shugaban ƙungiyar masu sayar da tsofaffin ƙarafa a jihar Gombe, A.A. Laja, ya ce gobarar da ta tashi a kasuwar tsofaffin ƙarafa da ke kasuwar katakon ...

Tinubu ya fasa zuwa taron G20 saboda matsalar tsaro a Najeriya

Tinubu ya fasa zuwa taron G20 saboda matsalar tsaro a Najeriya

Sanarwar ta ce ɗage tafiyar domin mayar da hankali kan inganta tsaro a Najeriya. ...

Sanatan Enugu ya mutu a Birtaniya

Sanatan Enugu ya mutu a Birtaniya

Majalisar Dattawa ta shiga cikin jimami a ranar Laraba bayan mutuwar Sanata Okey Ezea, mai wakiltar mazabar Enugu ta Arewa. ...

‘Yadda aka harbe mijina a gabana lokacin sace daliban Kebbi’

‘Yadda aka harbe mijina a gabana lokacin sace daliban Kebbi’

Amina Hassan, matar Yakubu Makuku, mai gadin makarantar ’yan mata ta GCGSS Maga da ke Ƙaramar Hukumar Danko Wasagu a Jihar Kebbi, wadda aka kai wa har ...

Cibiyar fasaha ta kaddamar da shirin bunkasa tattalin arzikin ’yan kasuwa mata a Jihohi 3

Cibiyar fasaha ta kaddamar da shirin bunkasa tattalin arzikin ’yan kasuwa mata a Jihohi 3

Cibiyar Blue Sapphire ta kaddamar da wani shiri na musamman da aka kirkiro domin ƙarfafa gwiwar mata ’yan kasuwa a fannin dinkin kayan sawa da kuma ha ...