DAGA LARABA: Ko Tallafin Shinkafar Gwamnati Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?
Tun bayan janye tallafin man fetur, gwamnati ke ta raba kayan abinci ga talakawa domin rage musu radadi. ...
Tun bayan janye tallafin man fetur, gwamnati ke ta raba kayan abinci ga talakawa domin rage musu radadi. ...
Rundunar ’yan sandan jihar Gombe ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da aikata luwadi. ...
Ana zargin magoya bayan Tinubu na yunkurin dakatar da Sanata Ali Ndume kan saukar Shugaba Tinubu kan yunwa da rashin tsaro ...
Gwamnan ya umarce shi ya mika ragamar ofishin ga Babban Jami’in Tsaron Gwamnan. ...
Dubun masu yin algus din takin zamanin ta cika bayan sun sayar da na N540,000 an kai gona za a sa ...