Headlines

’Yan bindiga sun sako mutane 45 bayan sulhu a Katsina

’Yan bindiga sun sako mutane 45 bayan sulhu a Katsina

A nasa jawabin, Isiya Kwashen Garwa ya yi kira ga dukkan bangarorin da suka cika alkawarin da suka dauka domin samun zaman lafiya mai dorewa. ...

HOTUNA: Fada ya barke a Hedikwatar Jam’iyyar PDP

HOTUNA: Fada ya barke a Hedikwatar Jam’iyyar PDP

Fadan ya barke ne bayan bangarorin sun halarci ofishin domin gudanar da tarukansu a safiyar Talata. ...

Dole ku ceto daliban da aka sace a Kebbi Shugaban Sojoji

Dole ku ceto daliban da aka sace a Kebbi Shugaban Sojoji

Janar Waidi Shuaibu ya bayar da umarnin ne a yayin ziyarar aiki da ya kai, Jihar Kebbi, washegarin harin ’yan bindiga suka kai makarantar da ke Karama ...

GGCSS Maga: Halin da iyaye ke ciki bayan sace ’ya’yansu

GGCSS Maga: Halin da iyaye ke ciki bayan sace ’ya’yansu

“Ita kaɗai gare ni,” in ji mahaifin Nafisa Muhammad, wadda ita kadai ya haifa, kuma take cikin ɗaliban da ’yan bindiga suka sace a makarantar. ...

Za mu ceto ’Yan Matan GGCSS Maga cikin ƙoshin lafiya — Gwamnan Kebbi

Za mu ceto ’Yan Matan GGCSS Maga cikin ƙoshin lafiya — Gwamnan Kebbi

Gwamnan ya bayar da tabbacin ne a yayin ganawarsa da iyayen ɗaliban kaɗan bayan harin ’yan bindigar a ranar Litinin ...