Headlines

Sace Ɗalibai: Gwamnatin Tinubu ba ta shirya kawo ƙarshen ta’addancin ’yan bindiga ba — Amnesty

Sace Ɗalibai: Gwamnatin Tinubu ba ta shirya kawo ƙarshen ta’addancin ’yan bindiga ba — Amnesty

Gwamnatin Najeriya ta bai wa jami’an tsaro umarnin gano da ceto ɗaliban cikin gaggawa. ...

CAF ta fitar da ’yan wasa uku da suka rage a takarar gwarzon Afirka na bana

CAF ta fitar da ’yan wasa uku da suka rage a takarar gwarzon Afirka na bana

Za a gudanar da bikin karrama gwarzon dan ƙwallon ƙafa na Afirka na bana ranar Laraba a birnin Rabat na Morocco. ...

Gobara ta laƙume rayukan yara biyu ’yan gida ɗaya a Ribas

Gobara ta laƙume rayukan yara biyu ’yan gida ɗaya a Ribas

An fara bincike domin gano musabbabin gobarar, kana an gayyaci mahaifiyar yaran domin amsa tambayoyi. ...

Mayaƙan ISWAP sun yi wa Janar ɗin sojan Najeriya kisan gilla a Borno

Mayaƙan ISWAP sun yi wa Janar ɗin sojan Najeriya kisan gilla a Borno

Mun kama kwamandan rundunar bayan ya gudu daga harin Wajiroko, daga nan muka yi masa tambayoyi sannan muka kashe shi. ...

’Yan sanda sun kama ƙunshi 66 na Tabar Wiwi a Gombe

’Yan sanda sun kama ƙunshi 66 na Tabar Wiwi a Gombe

An hango wata mota mara lamba, ƙirar Toyota Corolla, da ake zargi tana ɗauke da kayan, a kan hanyar Kuri zuwa Deba. ...