Hauhawar farashi ya ƙara raguwa a Nijeriya — NBS
Aminiya ta ruwaito cewa, tun dai daga watan Yunin bana, hauhawar farashin kayayyaki ke ci gaba da sauka a ƙasar har kawo yanzu. ...
Aminiya ta ruwaito cewa, tun dai daga watan Yunin bana, hauhawar farashin kayayyaki ke ci gaba da sauka a ƙasar har kawo yanzu. ...
Ɗaurin auren wanda jama’a kaɗan ne suka halarta ya gudana ne da safiyar Litinin ɗin nan a fadar Sarkin Rano da ke Jihar Kano. ...
Ya bayyana cewa da sauyin shekar tasu, yanzu APC ce ke da daukacin kujeru 24 da ke Majalisar Dokokin Jihar Taraba. ...
Allah Ya yi wa masu ibadar Umara 42 rasuwa bayan motarsu ta yi taho-mu-gama da wata tankar mai a kasar Saudiyya ...
’Yan sanda sun bayyana cewa maharan sun bindige MataimakiN Firinsifal din makarantar a lokacin da yake kokarin hana ’yan bindigar tafiya da daliban ...