Headlines

Ranar Matasa Masu Sana’a: Yadda matasa 136 suka baje-kolin fikirarsu a Kano

Ranar Matasa Masu Sana’a: Yadda matasa 136 suka baje-kolin fikirarsu a Kano

Matasan sun bayyana irin fikirar da suke da ita a jihar. ...

Za a fara ɗaukar sabbin jami’an hukumar shige da fice da na kashe gobara a Augusta

Za a fara ɗaukar sabbin jami’an hukumar shige da fice da na kashe gobara a Augusta

Gwamnatin ta ce za a fara ɗaukar sabbin ma’aikatan daga farkon watan Agusta. ...

Matsalar Lantarki: Bankin Duniya ya bai wa Togo tallafin dala 200m

Matsalar Lantarki: Bankin Duniya ya bai wa Togo tallafin dala 200m

Ministan kuɗi na ƙasar ya bayyana farin cikinsa da tallafin, wanda ya ce zai inganta rayuwar mutane da dama. ...

Masu garkuwa sun harbi jarogan APC sun sace ’ya’yansa a Abuja

Masu garkuwa sun harbi jarogan APC sun sace ’ya’yansa a Abuja

’Yan bindiga sun harbi wani jagoran Jam’iyyar APC tare da yin awon gaba da ’ya’yansa biyu da wasu makwabtansa a Abuja. ...

Kotu ta tabbatar da Sanusi II a matsayin Sarkin Kano

Kotu ta tabbatar da Sanusi II a matsayin Sarkin Kano

Kotu ta tabbatar da nadin Sarki Muhammadu Sanusi II, ta kuma haramta wa wadanda aka tube bayyana kansu a matsayin sarakuna ...