Headlines

Hauhawar farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.19

Hauhawar farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.19

NBS an samu hauhawar farashin kayayyaki idan aka kwatanta da watanni baya da suka shuɗe. ...

Yadda aka kasa gyara titin Kaduna-Abuja a shekaru 6

Yadda aka kasa gyara titin Kaduna-Abuja a shekaru 6

Ministan Ayyuka, Umahi ya ce nan da watanni 12 za a kammala aikin ...

Yadda jiragen soji suka ragargaji ’yan bindiga a dajin Kaduna

Yadda jiragen soji suka ragargaji ’yan bindiga a dajin Kaduna

Jiragen sojin sun ragargaza maboyar yan bindigar a dazukan Igabi da Giwa ...

‘’Yan bindiga sun sa mana harajin N200m’

‘’Yan bindiga sun sa mana harajin N200m’

Ƙauyukan da ’yan fashin dajin suka lafta wa haraji na fadi-tashin hada kudaden kafin cikar wa’adin da aka ba su ...

’Yancin kananan hukumomi: ‘Gwamnoni na shirin daukar fansa’

’Yancin kananan hukumomi: ‘Gwamnoni na shirin daukar fansa’

Majalisa za ta damka wa INEC ikon gudanar da zaben kananan hukumomi ...